Fashion

Music

News

Sports

Food

Technology

Featured

Videos

About us

JSON Variables

Tauraruwa
Powered by Blogger.

Custom Widget

3/Business/post-per-tag

Random Posts

Ad Code

Social

Slider

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Archive

Post Top Ad

Responsive Ads Here

Author Details

alistarbot is a blogger resources site is a provider of high quality blogger template with premium looking layout and robust design. The main mission of alistarbot is to provide the best quality blogger templates which are professionally designed and perfectlly seo optimized to deliver best result for your blog.

Contact


Recent Post

Recent Tabs

Header ADS

Nature

Recents

Photography

About Us

Contact us: shaboy30@gmail.com

About Us

Lorem Ipsum is simply dummy text of the printing and typesetting industry. Lorem Ipsum has been the industry's.

Mobile Logo Settings

image

TAURARUWAN HAUSA

image

About Us

Lorem Ipsum is simply dummy text of the printing and typesetting industry. Lorem Ipsum has been the industry's.

TAURARUWAN HAUSA

image

About Us

About Us
Magpress is a beautiful blogger template for blog and magazine. It is flexible that comes with unlimited colors and customization options.

My Gallery

Recent

slider

About Us

Domin samun sababbin fina-finai, hausa series, India hausa, Littafan hausa, free browsing da dai sauransu..

Recent

Sponsor

test

Advertisement

Recent News

About Me

authorHello, my name is Jack Sparrow. I'm a 50 year old self-employed Pirate from the Caribbean.
Learn More →

Pages

Most Popular

AUREN WATA SHIDDA Complete

  GODIYA... godiya ta tabbata  ga ALLAH (S W T) tsira da amincin ALLAH su tabbata ga annabi (S A W) da ahlayensa d sahabbansa .

 

GODIYA... godiya ta tabbata  ga ALLAH (S W T) tsira da amincin ALLAH su tabbata ga annabi (S A W) da ahlayensa d sahabbansa .

GARGADI...banyarda wani ko wata yajuyamun novel ta kowacce sigaba.in kunne yaji ,jiki ya tsira..



BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM



P1


Not edited


Kyawawan Yan mata ne guda3  ketafiya anutse.suna fira ko waccensu hannunta rik'e da tulu da alama d'ibar ruwa zasu..

   Mitsss wadda ake Kira mero acikinsu taja tsaki "sakamakon hango dabar samarin karkarar tasu datayi"hade da cewa Ni wlh banison bi tanan haryar,sbd yarima HAMZA da abokansa kunsan ba mutumin kirkibane bbu abinda ya aje sai yima Yan mata da zawara FYAD'E Kuma mai gari yasani amma ya k'yalesa...yo har matan auren bebariba wlh cewar indo"yyinda RIYANATU dake gefe batace komaiba."

K'arasowarsu gab dasu yarima HAMZA yasasu yin shiru hade da yin sauri Dan suwuce lfy"Dan beda mutunci.

Yarima kuwa Yana atsakkiyarsu Yana isa da gadarar shi. Wai shi Dan boko Kuma D'an me gari,sbd duk k'auyen acikin samari bbu Wanda yakaisa ilimin boko da wayewa dg shi sai GALI..tun dg nesa idonsa yasauka kan riyanatu dake tafiya cikin nutsuwa da sanyin hali hade da kamun Kai"

..bbu bata lokaci yasaka yaronsa guda yatsaidata..

    Yan mata yarima HAMZA na mgn ! yafad'a yana nuna riyanatu dake tafiya bata ko kallesaba,yyinda su indo jikinsu ke kakkarwa sbd tsoro suna kallon riyanatu datak'i tsayaawa...yaron yyi saurin tare gabanta...wata doguwar tsuka taja hade da aikomasa da harara ta wuce abinta... kallon mamaki su indo suka bita dashi , yyinda yaron yanufi gun yarima HAMZA Dan sanar masa.



     Tun kafin yyi mgn yarima yad'aga Masa hannu alamar beson ji sbd duk abinda riyanatu tayi akan idonsa..

    Lumshe ido yyi Yana mugun mamakin wannan yarinyar Yar uban waye ce agarin nan be?" kamarshi yasa atsaida ita tak'i tsayawa sbd ita t isa...mittsss yaja tsaki hade da mik'ewa tsaye da nufin tafiya, yyinda yaransa suka tashi ,ya girgiza Masu kai . alamar beson abisa...salisu abokinsa dake gefe  yace Kai gsky yarinyar can Yar renin wayoce wlh lallai mutumin batasanka bane shiyasa...wani munafikin murmushi yarima yyi hade da cewa hmmm yau kau zata sanni Dan wlh yau din nan sai na rabata da darajarta Dan agarin nan bbu macen data isa tamun haka ...bejira amsarsaba da sauran abokansa daketa mgn yabi bayansu riyanatu..



Bangarensu riyanatu kuwa suna barin  Gurin su indo suka kama mata fad'a kan miyasa tayi hakan?"bacin tasan ko waye yarima da mugun halinsa Amma hartayi wannan abin.,,,,


Cikin dakiya tace be isa yamun abinda ALLAH bemunba bana tsoronsa ko kad'an Dan haka kubar maganar.


"Mairo tace inda zakiji riyanatu kije kibasa hakuri sbd gudun abinda zaije yafaru Dan ALLAH"


Murmushi riyanatu tayi mai sauti tace hmmm mairo kenan bbu inda zani balle har nabasa hakuri Dan banmasa laifi ba"indo tace Amma dakin sani baki k'i tsyawa...aitariga ta makara tunda har ta rigada tayi mun haka nikuawa ayau Zaki gane bakida wayo ko ke Yar uban waye agarin nan...cewar yarima a hassale cikin fushi"


Gaba d'aya suka juya banda riyanatu suna kallon sa...cikin bacin rai riyanatu tace dakata mlm kada kasake hadawa da iyayena ,ubanah na kabarinsa dan ha.....saukar Marin dataji yasakata yin shiru tana kallonsa" nunata yyi da yatsa  hade da cewa lallai yarinya bakinki yajamiki ke har kin isa Ina mgn ki mayarmun to wlh yau saikinyi nadamar haihuwarki a k'auyen nan fuuuuu ya wuce abinsa... yyinda riyanatu dake rik'e da kunci tana kuka hawaye ya wanke mata fuska,nan su indo suka ba ta hkr hade da cewa data sani ta tsaya Allah yasa kada yyimata mugun Abu Dan sun tsorata da kalaminshi ,Amma ita bbu hakan atare da ita.


Byn sun gama d'ibar ruwan ko wacce ta wuce gidansu jiki asanyaye.


Riyanatu kuwa ko afuska bata nuna ma umma komaiba,Amma Abu daya yatsaya mata arai ,shine sai kinyi danasanin haihuwarki agarinan yau...,byn ta aje ruwan," nan tashiga hidimar aza girkin dare Wanda da k'yar umman tahada kudin akasiyo abin bukata sudafa sbd basu dashi.

     Sai gab da magrib ta ida tuwan ta gyara Gurin tayi alwarlal magrib ta nufi daki ta data Sallah"

Itama umma alwarlal ta Fara tana Duke taji anyi sallama"ta d'ago tana amsa fuska asake sbd ganin gali D'an aminiyarta ,saidai jikinta yyi sanyi ganin arikice yashigo gidan

Ko gaisawa basuyiba arude yace umma Ina riyanatu?"


"Da sauri tace lfy dai ki?"


Arikice yace bbu umma ,Dan ALLAH duk yadda  zaayi cikin 2 kuyi guda ko kubar garin nan ko kada ku kwana agidan nan...


Cikin kosawa umma tace dan ALLAH kamun bayani mana! Sbd mezamubar  gd?"


"Gali yace sbd yarima HAMZA nason yaketawa riyanatu haddin ta"


Inna lilahi wa Inna ilaihir Raju un" umma ta fad'a tana kuka,hade da cewa akan wane dalili,ko kuwa  hakanan sbd zalinci anganta arainiya ko??"


Cikin tausayinsu gali yashiga  sanar da ita komai kasan cewar agabansa yarima HAMZA yyi maganar,Amma be nuna  yasan riyanatu ba kuma( Yana sonta be nuna mata)hakan yasa hankalinsa tashi sbd yasan yarima mugun busurune...


Sannan yyi ajiyar zuciya yace umma ga shawara ..adedenan riyanatu ta fito dg daki da alamar ta idar da sallar ta nufosu tana kuka..


Da sauri umma taceinajinka"


Yace muje gidanmu ku kwana scan kafin da asuba kubar garin sbd wlh kinsan zai iyayin komai akanku sbd ubansa bazaice Masa komaiba "


Umma da riyanatu na kuka suka kwashe kayan sawarsu agana,da abinda suke bukata suka saka a buhu ,Saida akashiga sallar isha'i sannan suka kwashe kayan su ,sukabar ledar k'asa d katifa suka rufe gida hade da nufar gidan Inna mariya mahaifiyar gali,yyinda uma gabanta ke faduwa svd batason wane gari zasu ?"kauye ko birni?"Dan xuwarta bunni guda alokacin yayarta nacan to yaxu Kuma batasan Ina yayarta takeba ta mutu ko tana raye..


 

Da wannan tunanin aran umma,suka iso gidan Inna mariya, yyinda riyanatu keta kuka da adduar ALLAH yakubutar da ita dg sharrin yarima.


Byn zuwansu gidan  gali ya ma inna bayani ,salati tayi sbd ta tsorata.  ta kalli umma  tace ki kwantar da hankalinki  bintu insha ALLAH zaku kub'uta sbd inaji ajiki na barinku garin nan alkhairi ne babba,Zan Kira wata zuwaira inada number ta agarin kaduna take can zakuje insha  ALLAH zata baku masauki ta nuna muku gari Dan gaskiya nabaki goyan bayan kubar garin nan sbd martabar y'ar ki guda aduniya tak...


Ajiyar zuciya umma tayi tace to nagode sosai ALLAH yabiya.


Inna tace amin byn komai yalafa zan je nasanar da baffan riyanatu, sannan akwai kudi gurunku?"


Umma tace eh a"akwai dubu ukku"


Inna tace zanbaki dubu5 ,kukara sbd ai Sanaa Zaki samu acan harki maida riyanatu makaranta ko?"


Umma tace eh nagode mariya,Amma akwai busashena zasuyi kudi mai kauri kisiyarmun gali yakaimun kudin "inna tace to,yyinda riyanatu keta kallon su tana tunanin zasubar garinsu zuwa wani gari sbd wani banxa Allah yasa hakan shiyafi alkhairi...



Nan Inna ta sa gali ya Kira mata ita da wayarsa.



Bbu bata lokaci Inna ta amsa tayiwa zuwaira mai abinci bayanin zuwansu riyanatu d mahaifiyar ta , tace ALLAH yaka wosu lfy.


Nan Inna ta  musu kwatance insun iso garin yadda zasu gane..



Shikuwa gali yaso yaja riyanatu yafad'a mata sirrin  zuciyarsa kafin su tafi amma ganin su Inna sai yafasa.



Washe gari tunda asalati su umma sukayi ban kwana da mariya,gali yadaukar musu wasu dg cikin kayansu,yyi musu rakkiya sbd duk ana masallaci bbu Wanda yagansu ,dukda atsorace suke.


Be barsuba Saida suka yi tfiya mai nisa har suka iso titi  suka hau acaba sannan yajuya yafafi  cike d kewar su hade d tausayinsu..alokacin har gari yafara haske...


Bangaren yarima HAMZA kuwa da misalin karfe 2:00 am yanufi gidansu riyanatu da yaronsa da yasaka yabinciko Masa gdn su.


Suna zuwa....😇😇


Yawan comments yawan typing.



Share pls



BY MMN FAREESA

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾


🌺 AUREN WATA SHIDDA🌺

🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾



  Story & written

By mmn fareesa


Not edited


Dedicate to my lovely sister hauwau u lado😇😇


P2


....Suna zuwa gidan suka haura ta katanga , yyinda yarima yasanar da yaronsa yatsaya tsakar gd shi yashiga dg ciki.

      D'akin dake bud'e ya kutsa Kai ciki Yana dariyar mugunta....turus yyi ganin dakin wayam bbu alamar da mutane aciki sbd yahaske ko Ina da fitila"da sauri yafito Yana cewa taf lallai meke Shirin faruwane?"

Yallab'ai lfy dai ko?"

Cikin takaici yace tabbas akwai Wanda yasanar da ita da iyayenta zuwa na "amma muddin Ina raye akuma garinnan take to dole burina yacika...

    Fuuuuu suka fice dg gidan rai bace.


Zuwa safiya gari yakarad'e riyanatu sun gudu da ummanta,wasu na tausayinsu wasu na tsinewa yarima sbd dalilinsa suka gudu...


Koda baffan riyanatu yaji wanna an lbari da kanin ummanta hankalinsu yatshi matuka sunyi nadamar zamansu garin da me garin garin baya adalciko kad'an, D'ansa na bata d'iyan jamaa amma baya mishi  mgn ko tsawatar Masa...



############


K'amshine daddad'a ke tashi a parlourn na turarukan wuta dna air freshener"kallo daya zakama parlourn kasan mamallakansa naira tana kuka agurinsu yahadu ya k'awatu.

Wasu masu aikine suka shigo da warmers ahannunsu suna jerawa akan dining table din dkae cikin parlourn...wata hamshakiyar mace ce ta fito cikin shiga ta alfarma tana yauki had'e da  takun izza,Yar kimanin shekara45 xuwa 47 ."

Cikin girmama had'e da rawar jiki sukace ranki yadad'e ankammala! Cikin bada order ta yatsina fuska  tace Ina fatan komai very need sbd kunsan my son akwai k'yankyami,Dan munyi waya yanxun yace sun kusa k'arasowa.

Wacce ake Kira da hassu tace insha ALLAH komai yyi lfy yadda kikeso hjy...kafin tayi mgn sunji karar motoci da alamar Wanda ake ma liyafar ya iso, da sauri ta sallamesu, sannan ta nufi kofar fita dg waiting parlou tana wani murmushi Wanda bansan ma'anarsaba..


Gaba d'aya body guard d'insane suka Fara fitowa,shikuwa  ogan nasu be fitoba.wata haddiyar motace dake tsakkiyar motocin ita aka bude gidan baya...wani fitinan  nan kamshi me saka nishadi yafara gauraye Gurin, kafin santala santalan kafafunsa su bayyana sanye da takalmi sawu ciki . ahankali ya ida fitowa...

Wow Masha ALLAH nafad'a azuciya ta sbd  ganin guy din hmmm ALLAH yyi baiwar halitta agun kyakykwa wane ajin farko dogo fari...suit ne bak'ak'e ajikinsa Wanda suka haska farar fatarsa da agogo baka daure atsintsiyar hannunsa ,yyinda kansa yasha gyara sai salk'i yake lolx..

     Fuska bbu walwala yarika amsa gaisuwar ma'aikatan gdn,daketa aikin gaidasa,sannan cikin takunsa na isa yake tafiya tamkar bayason taka qasa..tuni guard's d'insa suka Fara kokarin binsa .

da hannu yyi musu alamar ah ah hakan yasasu dakatawa dg binsa..

Adede step din da zai sadasa da waiting parlou yahadu da momynsa... murmushi yyi hade da nufarta Yana cewa i miss you my lovely mom..

Dariya tayi ta rungumesa suka shige cikin parlourn.;;;



Kan 2 seater yazauna Yana k'arewa parlourn kallon yaushe gamo"kafin su gaisa da mom Yana tambayarta  abbansa.


"Tace Yana hanyar isowa gdn"


Tamkar wani yaro ya shagwabe fuska had'e da cewa gsky Abba yadena ji Dani gsky mom ,sbd ai dayazo tarata ko yajira zuwana agd in bezo air port ba"

Murmushi tayi hade da cewa hmmm my son yanxunfa ka girma sai Shirin aje iyali kake amma kak'i barin shagwaba ko ?" To ai munatare dashi jiranka ,akamasa Kiran gaggawa a office shiyasa.

       Had'e rai yyi hade da cewa Ni gsky mom Adena maganar na wani aje iyali dududu shekarata nawa daza'amun aure ne?" bacin kinsan ma zeenat din da kikeso ki auramun sai nan da sheraka 2 zata gama skul Kuma ake tada mgnar yanxun .

Girgiza Masa Kai tayi tace hakane ALLAH yakaimu lokacin ,yanxun tashi muje kayi lunch ko.


Agogon hannunsa ya duba yace NO mom bara nayi wanka tukum"Ina fatan komai yyi mun ?"kinsan bansan kazanta.


"Ahankali ta ce oh me hali baya barin halinsa"ABDALLAH komai yyi need kaje kaduba , shiyasa ma nasaka harira ta nemomun mai aikin dazata ruk'a kulamun dakai kafin kayi aure tunda ni Ina office...kafin yyi mgn abbansa yyi sallama.


Da sauri yatashi Yana murmushi ya rungumesa, yyinda abban ke dariya Yana d'anbuga bayansa Yana cewa my son Kai baka girma ko?"


Shima dariyar yyi yace eh Mana tunda banida kani ko yayaba, yafad'a yana sakin abban ,yyinda mom tayi tamkar bata parlourn.


Abban ne yakalleta Kai Duke yace hjy nadawo ,cikin ko 

COMMENTS

Name

Gyaran jiki,2,Hausa novels,3,Hausa Series,5,Indian hausa,3,
ltr
item
Tauraruwa: AUREN WATA SHIDDA Complete
AUREN WATA SHIDDA Complete
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj-nPusrGiUj_JlmAm8y_7nONsSXoOKh2jkgH989-tVdAxCFuIcmP7gfJICRcbNA6qIgrA5KGd3WV3OxqvosSrFKimYmNsb8wspt5H1uAGTLq0Waf_yyd3bPsK8tJRvkG1kA3S5a7OfiWFO/s320/images+%25281%2529.png
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEj-nPusrGiUj_JlmAm8y_7nONsSXoOKh2jkgH989-tVdAxCFuIcmP7gfJICRcbNA6qIgrA5KGd3WV3OxqvosSrFKimYmNsb8wspt5H1uAGTLq0Waf_yyd3bPsK8tJRvkG1kA3S5a7OfiWFO/s72-c/images+%25281%2529.png
Tauraruwa
https://tauraruwanhausa.blogspot.com/2021/08/auren-wata-shidda.html
https://tauraruwanhausa.blogspot.com/
https://tauraruwanhausa.blogspot.com/
https://tauraruwanhausa.blogspot.com/2021/08/auren-wata-shidda.html
true
7124883016062470882
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS CONTENT IS PREMIUM Please share to unlock Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy